Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 28:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 “ ‘A rana ta fari ga kowane wata, za a miƙa wa Ubangiji hadayun ’yan bijimai biyu, rago ɗaya, da ’yan tumaki bakwai, bana ɗaya-ɗaya, dukansu kuma marasa lahani.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 A farkon kowane wata sai a miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji, da 'yan bijimai biyu, da rago ɗaya, da kuma 'yan raguna bakwai bana daya daya; marasa lahani,

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 28:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy