Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 27:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 “Ka faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘In wani ya mutu ba shi da ɗa, a ba da gādonsa ga ’yarsa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Sai kuma ka shaida wa Isra'ilawa, ka ce, ‘Idan mutum ya rasu ba shi da ɗa, sai 'yarsa ta ci gādonsa.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 27:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy