Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 27:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Me ya sa sunan mahaifinmu zai ɓace a kabilarsa don kawai ba shi da ɗa? Ka ba mu gādo cikin ’yan’uwan mahaifinmu.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

4 Don me za a tsame sunan mahaifinmu daga cikin zuriyar iyalinsa saboda ba shi da ɗa? In ka yarda, muna roƙonka ka ba mu gādo tare da 'yan'uwan mahaifinmu.”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 27:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy