Ƙidaya 24:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Jiragen ruwa za su zo daga Kittim; za su murƙushe Asshur da Eber, amma su ma za a hallaka su.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki24 Jiragen ruwa kuwa za su zo daga Kittim, Za su wahalar da Assuriya da Eber, Su kuma da kansu za su lalace.” Viz kapitola |