Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 24:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 maganar mutumin da ya saurari maganar Allah, wanda yake da sani daga Mafi Ɗaukaka, wanda yake ganin wahayi daga Maɗaukaki, wanda ya fāɗi rubda ciki, wanda kuma idanunsa suna a buɗe.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

16 Faɗar wanda yake jin faɗar Allah, Wanda ya san hikimar Maɗaukaki, Wanda yake ganin wahayin Mai Iko Dukka, Yana durƙurshe, amma idanunsa a buɗe suke.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 24:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy