Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 23:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Sai Bala’am ya furta abin da Allah ya faɗa masa ya ce, “Balak ya kawo ni daga Aram, sarkin Mowab ya kawo ni daga gabashin duwatsu. Ya ce, ‘Zo, ka la’anta mini Yaƙub; zo, ka tsine Isra’ila.’

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Bal'amu kuwa ya faɗi jawabinsa, ya ce “Tun daga Aram Balak ya kawo ni, Shi Sarkin Mowab ne daga gabashin duwatsu. ‘Zo, la'anta mini Yakubu, Zo, ka tsine wa Isra'ila!’

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 23:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy