Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 23:23 - Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Ba wata maitar da za tă ci Yaƙub, ba sihiri da zai cuci Isra’ila. Yanzu za a ce game da Yaƙub da Isra’ila, ‘Duba abin da Allah ya yi!’

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

23 Ba wata maitar da za ta cuci Yakubu, Ba kuwa sihirin da zai cuci Isra'ilawa. Yanzu za a ce, ‘Duba irin abin da Allah ya yi domin Yakubu, wato Isra'ilawa!’

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 23:23

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy