Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 23:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Allah ba mutum ba ne, da zai yi ƙarya, shi ba ɗan mutum ba ne, da zai canja tunaninsa. Yana maganar abin da ba zai iya aikata ba ne? Yakan kuma yi alkawarin da ba zai iya cikawa ba?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

19 Allah ba kamar mutum ba ne, da zai yi ƙarya, Ba kuwa ɗan mutum ba ne, da zai tuba. Zai cika dukan abin da ya alkawarta, Ya hurta, ya kuwa cika.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 23:19

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy