Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 23:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Saboda haka ya tafi ya same Balak tsaye a kusa da hadayarsa, tare da dattawan Mowab. Balak ya tambaye Bala’am ya ce, “Mene ne Ubangiji ya ce?”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

17 Sai Bal'amu ya koma wurin Balak ya same shi yana tsaye kusa da hadayarsa ta ƙonawa tare da dattawan Mowab. Balak kuwa ya ce masa, “Me Ubangiji ya faɗa?”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 23:17

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy