Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 22:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 ya aika manzanni su zo da Bala’am ɗan Beyor, wanda yake a Fetor, kusa da Kogi, a ƙasar haihuwarsa. Balak ya ce, “Ga mutane sun fito daga Masar; sun mamaye ƙasar, suka kuma yi sansani kusa da ni.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 ya aiki manzanni zuwa wurin Bal'amu ɗan Beyor a Fetor, a ƙasar danginsa, wadda take kusa da kogin, su kirawo shi, su ce, “Ga mutane sun fito daga ƙasar Masar, sun mamaye ƙasar, ga shi, suna zaune daura da ni.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 22:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy