Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 22:38 - Sabon Rai Don Kowa 2020

38 Bala’am ya amsa ya ce, “To, ai, ga shi, na zo yanzu. Ina da wani ikon yin wata magana ne? Dole in faɗa abin da Allah ya ce in faɗa ne kawai.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

38 Bal'amu ya amsa wa Balak ya ce, “To, ai, ga shi, na zo yanzu! Ina da wani ikon yin wata magana ne? Maganar da Allah ya sa a bakina, ita zan faɗa, tilas.”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 22:38

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy