Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 22:25 - Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Sa’ad da jakar ta ga mala’ikan Ubangiji, sai ta matse a jikin bango, ta goge ƙafar Bala’am da bangon. Saboda haka sai Bala’am ya sāke bugunta.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

25 Sa'ad da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji, ta matsa a jikin bango, ta goge ƙafar Bal'amu ga bangon, sai ya sāke bugunta.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 22:25

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy