Ƙidaya 22:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai Isra’ilawa suka kama hanya, suka tafi filayen Mowab, a wajen Urdun, a ƙetare Yeriko, suka yi sansani a can. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki1 Isra'ilawa suka kama tafiya, suka yi zango a filayen Mowab a hayin Urdun daura da Yariko. Viz kapitola |