Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 21:29 - Sabon Rai Don Kowa 2020

29 Kaitonki, Mowab! Gunkinki Kemosh ya yashe mutanenki; aka kuma kama su, aka kai su bauta wajen Sihon sarkin Amoriyawa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

29 Kaitonku, ku mutanen Mowab! Ku masu sujada ga Kemosh kun lalace! Gumakanku sun sa mutane su zama 'yan gudun hijira, Mata kuwa, Sihon, Sarkin Amoriyawa ya kama su.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 21:29

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy