Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 21:26 - Sabon Rai Don Kowa 2020

26 Sihon sarkin Amoriyawa ya yi mulkin Heshbon, bayan ya ci sarkin Mowab na dā da yaƙi, ya kuma ƙwace dukan ƙasarsa har zuwa arewancin kogin Arnon.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

26 Gama Heshbon ita ce birnin Sihon, Sarkin Amoriyawa, wanda ya yi yaƙi da Sarkin Mowab na dā. Ya ƙwace ƙasarsa duka daga hannunsa har zuwa Kogin Arnon.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 21:26

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy