Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 21:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 game da rijiyar da ’ya’yan sarki suka haƙa, rijiyar da manyan mutane masu sandunan sarauta suka nuna da sandunansu.” Sa’an nan suka tashi daga hamadar, suka tafi Mattana,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Rijiyar da hakimai suka haƙa, Shugabannin jama'a suka haƙa, Da sandan sarauta, Da kuma sandunansu.” Daga cikin jejin suka tafi har zuwa Mattana.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 21:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy