Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 20:28 - Sabon Rai Don Kowa 2020

28 Musa ya tuɓe taguwar Haruna, ya kuma sa wa Eleyazar ɗan Haruna. Nan kuwa Haruna ya mutu a bisa dutsen. Sa’an nan Musa da Eleyazar suka sauka daga dutsen,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

28 Sai Musa ya tuɓe wa Haruna rigunansa na firist ya sa wa Ele'azara ɗan Haruna. Haruna kuwa ya rasu a kan dutsen. Sa'an nan Musa da Ele'azara suka sauko daga kan dutsen.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 20:28

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy