Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 20:10 - Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Shi da Haruna, suka tara jama’a a gaban dutsen, Musa ya ce musu, “Ku saurara, ku ’yan tawaye, dole mu kawo muku ruwa daga wannan dutse?”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

10 Sai Musa da Haruna suka sa jama'a su taru a gaban dutsen, sa'an nan Musa ya ce musu, “Ku kasa kunne, ku 'yan tawaye, za mu fito muku da ruwa daga cikin dutsen nan?”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 20:10

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy