Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 18:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Ta wurin miƙa masa sashi mafi kyau, ba za ku zama masu laifi a wannan batu ba; ta haka ba za ku ƙazantar da tsarkakakkun hadayu na Isra’ilawa ba, ba kuwa za ku mutu ba.’ ”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

32 Ba kuwa za ta zama muku sanadin zunubi ba, in dai har kuka ɗaga mafi kyau duka. Ba za ku ɓata tsarkakakkun abubuwa na Isra'ilawa ba, don kada ku mutu.’ ”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 18:32

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy