Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 18:30 - Sabon Rai Don Kowa 2020

30 “Ka faɗa wa Lawiyawa cewa, ‘Sa’ad da kuka miƙa sashi mafi kyau, za a lissafta shi a matsayin abin da ya fito daga masussuka, ko wurin matsewar ruwan inabi ne.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

30 Domin haka kuwa sai ka ce musu, ‘Sa'ad da kuka ɗaga mafi kyau daga cikinta duka, sai ragowar ta zama ta Lawiyawa kamar abin da ya fito daga masussuka, da wurin matsewar inabinsu.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 18:30

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy