Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 17:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Ka yi magana da Isra’ilawa, ka kuma karɓi sanduna goma sha biyu daga wurinsu, sanda guda daga kowane shugaban gidan kakanninsu. Ka rubuta sunan kowa a sandansa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

2 “Ka faɗa wa Isra'ilawa su ba ka sanduna, sanda guda daga kowane shugaban gidan kakanninsu, sanduna goma sha biyu ke nan. Ka rubuta sunan kowane mutum a sandansa.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 17:2

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy