Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 16:34 - Sabon Rai Don Kowa 2020

34 Da jin kukansu, dukan Isra’ilawa da suke kewaye da su suka gudu, suna ihu, “Ƙasa za tă haɗiye mu, mu ma!”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

34 Sai Isra'ilawa duka waɗanda suke kewaye da su suka gudu saboda kururuwansu, suka ce. “Mu mā gudu, kada kuma ƙasa ta haɗiye mu.”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 16:34

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy