Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 15:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 “ ‘In da rago ne za a miƙa, to, sai a shirya hadaya ta gari mai laushi, garin yă zama kashi biyu bisa goma na efa. A kwaɓa shi da kashi ɗaya bisa uku na garwan mai,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 Idan kuwa da rago ne, a shirya hadaya ta gari humushi biyu na garwa, a kwaɓa da sulusin moɗa na mai.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 15:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy