Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 15:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Ƙa’ida ɗaya ce ga jama’a da kuma baƙin da suke zama a cikinku, wannan za tă zama dawwammamiyar farilla a dukan tsararraki masu zuwa. Da ku, da baƙi, za ku zama ɗaya a gaban Ubangiji.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Ka'ida ɗaya ce domin taron jama'a da kuma baƙin da yake zaune tare da su. Ka'ida ce madawwamiya a dukan zamanansu. Kamar yadda suke a gaban Ubangiji, haka kuma baƙon da yake baƙunci a cikinsu yake.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 15:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy