Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 15:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Idan baƙon da yake baƙunci a cikinku, ko kowane ne da yake tare da ku a dukan zamananku, yana so yă ba da hadayar da akan yi da wuta don a yi ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji, dole yă yi kamar yadda kuke yi.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

14 Idan baƙon da yake baƙunci a cikinsu ko wane ne da yake tare da su a dukan zamanansu, yana so ya ba da hadayar da akan yi da wuta don a yi ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji, sai ya yi kamar yadda suke yi.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 15:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy