Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 14:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Bisa ga ƙaunarka mai girma, ka gafarta zunubin mutanen nan, kamar dai yadda ka gafarta musu daga lokacin da suka bar Masar har zuwa yanzu.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

19 Ina roƙonka ka gafarta muguntar wannan jama'a saboda ƙaunarka mai girma, kamar yadda kake gafarta musu tun daga Masar har zuwa yanzu.”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 14:19

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy