Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 13:26 - Sabon Rai Don Kowa 2020

26 Suka dawo wurin Musa, da Haruna, da dukan jama’ar Isra’ilawa, a Kadesh, a Hamadan Faran. A can suka ba da rahoton ga dukan taron da yake wurin, suka kuma nuna musu amfanin ƙasar.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

26 Suka zo wurin Musa, da Haruna, da dukan taron jama'ar Isra'ila a jejin Faran a Kadesh. Suka faɗa musu labarin tafiyarsu, suka kuma nuna musu amfanin ƙasar da suka kawo.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 13:26

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy