Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 13:23 - Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Da suka iso Kwarin Eshkol, sai suka yanko reshe guda na nonon inabi tare da ’ya’yansa cunkus. Mutum biyu suka ɗauka shi rataye a sanda a kafaɗarsu, suka haɗa tare da rumman da kuma ɓaure.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

23 Da suka isa Kwarin Eshkol, sai suka datse reshe guda na nonon inabi da 'ya'ya cunkus. Suka rataya a sanda, mutum biyu suka ɗauka a kafaɗunsu. Suka kuma kawo rumman da ɓaure.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 13:23

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy