Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 13:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Yaya ƙasar take? Tana da wadata, ko babu? Akwai itatuwa, ko babu? Ku yi iya ƙoƙarinku ku ɗebo daga cikin albarkar ƙasar ku kawo.” (Lokacin farkon nunan inabi ne.)

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 ko ƙasar tana da wadata, ko matalauciya ce, ko ƙasar kurmi ce, ko fili. Ku yi jaruntaka, ku ɗebo daga cikin albarkar ƙasar ku kawo.” (Gama lokacin farkon nunan inabi ne.)

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 13:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy