Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 11:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Amma Musa ya ce, “Ga ni a cikin mutane dubu ɗari shida tafe tare da ni, kana kuma cewa, ‘Zan ba su nama su ci har wata guda cur!’

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 Amma Musa ya ce wa Ubangiji, “Mutum dubu ɗari shida (600,000) ne suke tafe tare da ni, ga shi kuwa, ka ce za ka ba su nama, za su ci har wata guda cur.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 11:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy