Ƙidaya 11:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Ina ne zan sami nama in waɗannan mutane? Sun dinga yin mini kuka suna cewa ‘Ka ba mu nama mu ci!’ Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 A ina zan samo nama da zan ba wannan jama'a duka? Gama suna ta gunaguni a gabana, suna cewa, ‘Ba mu nama mu ci.’ Viz kapitola |