Ƙidaya 10:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 In ka zo tare da mu, za mu raba duk abin alherin Ubangiji ya ba mu tare da kai.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki32 Idan ka tafi tare da mu, kowane irin alheri da Ubangiji zai yi mana, mu kuma haka za mu yi maka.” Viz kapitola |