Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 10:31 - Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Amma Musa ya ce, “Ina roƙonka kada ka rabu da mu. Ka san inda ya kamata mu kafa sansani a hamada, za ka kuma zama idanunmu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

31 Musa kuwa ya ce masa, “Ina roƙonka kada ka rabu da mu, gama ka san jejin da muke zango, kai za ka zama idonmu.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 10:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy