Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 10:25 - Sabon Rai Don Kowa 2020

25 A ƙarshe, a matsayi masu gadin bayan dukan ɓangarori, sai ɓangaren sansanin Dan suka tashi bisa ga ƙa’idar da aka yi, aka kuma umarta. Ahiyezer ɗan Ammishaddai ne shugaba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

25 A ƙarshe sai ƙungiyar mutanen Dan da take bayan dukan zangon, ta tashi, ƙungiyoyinsu suna biye. Shugaban rundunarsu Ahiyezer ne, ɗan Ammishaddai.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 10:25

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy