Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 10:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Sai Isra’ilawa suka tashi daki-daki daga Hamadar Sinai, suna tafiya daga wuri zuwa wuri, har sai da girgijen ya tsaya a Hamadar Faran.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

12 Isra'ilawa kuwa suka tashi daki-daki daga jejin Sinai. Girgijen kuma ya tsaya a jejin Faran.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 10:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy