Online Bible

- Reklamy -




Ishaya 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Kash, ya ke al’umma mai zunubi, mutane cike da laifi, tarin masu aikata mugunta, ’ya’yan da aka miƙa wa lalaci! Sun yashe Ubangiji; sun rena Mai Tsarkin nan na Isra’ila suka juya masa baya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

4 An hallaka ki, ke al'umma mai zunubi, ku lalatattun mutane! Zunubinku ya ja ku ƙasa! Kun ƙi Ubangiji, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, kun juya masa baya.

Viz kapitola kopírovat




Ishaya 1:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy