Ishaya 1:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 “Za ku ji kunya saboda masujadan ƙarƙashin itatuwan oak da kuka yi farin ciki; za a kunyata ku saboda lambun da kuka zaɓa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki29 Za ku yi da na sani, ku da kuka taɓa yin sujada ga itatuwa da dashe-dashen masujada. Viz kapitola |