Ishaya 1:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 amma in kuka yi tsayayya kuka kuma yi tayarwa, za a kashe ku da takobi.” Ni Ubangiji na faɗa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki20 Amma idan kuka ƙi, kuka raina ni, mutuwa ce ƙaddararku. Ni Ubangiji na faɗi wannan.” Viz kapitola |