Online Bible

- Reklamy -




Irmiya 1:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 “Kafin in siffanta ka a cikin ciki na san ka, kafin a haife ka, na keɓe ka; na naɗa ka ka zama annabi ga al’ummai.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 “Na san ka tun kafin a yi cikinka, Na keɓe ka tun kafin a haife ka, Na sa ka ka zama annabi ga al'ummai.”

Viz kapitola kopírovat




Irmiya 1:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy