Online Bible

- Reklamy -




Hosiya 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Sa’ad da Ubangiji ya fara magana ta wurin Hosiya, Ubangiji ya ce masa, “Ka tafi, ka auro wa kanka mazinaciya da ’ya’yan da aka haifa ta hanyar rashin aminci, domin ƙasar tana da laifin mummunan zina ta wurin rabuwa da Ubangiji.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

2 Sa'ad da Ubangiji ya fara yin magana da Yusha'u ya ce masa, “Tafi ka auro karuwa, ka haifi 'ya'yan karuwanci, gama ƙasar tana yin fasikanci sosai, wato ta bar bin Ubangiji.”

Viz kapitola kopírovat




Hosiya 1:2

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy