Online Bible

- Reklamy -




Haggai 2:23 - Sabon Rai Don Kowa 2020

23 “ ‘A wannan rana,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki, ‘Zan ɗauke ka, bawana Zerubbabel ɗan Sheyaltiyel,’ in ji Ubangiji, ‘in kuma maishe ka kamar zoben hatimi, gama na zaɓe ka,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

23 A wannan rana, ni Ubangiji Mai Runduna, zan ɗauke ka, kai Zarubabel, bawana ɗan Sheyaltiyel, in maishe ka kamar zobe mai hatimi, gama na zaɓe ka, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.’ ”

Viz kapitola kopírovat




Haggai 2:23

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy