Online Bible

- Reklamy -




Haggai 2:22 - Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Zan hamɓarar da gadajen mulki in kuma ragargaza ƙarfin ƙasashen al’ummai. Zan tumɓuke kekunan yaƙi da mahayansu; dawakai da mahayansu za su mutu, kowane ta wurin takobin ɗan’uwansu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

22 Zan kuma hamɓare gadon sarautan daula, in kuma karya ƙarfin daular al'umman. Zan kuma hallaka karusai da mahayansu. Sojojin dawakai kuma za su kashe junansu da takuba.

Viz kapitola kopírovat




Haggai 2:22

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy