Haggai 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai annabi Haggai ya ce, “ ‘Haka yake da wannan mutane da kuma wannan al’umma a gabana,’ in ji Ubangiji. ‘Duk abin da suke yi da kuma dukan abin da suke miƙawa ƙazantattu ne. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki14 Sai Haggai ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Haka yake da wannan jama'a da wannan al'umma da take gabana da kowane irin aikinsu. Abin da suke miƙawa kuma marar tsarki ne. Viz kapitola |