Online Bible

- Reklamy -




Haggai 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Sa’an nan Haggai ya ce, “In mutumin da ya ƙazantar da kansa ta wurin taɓa gawa, ya taɓa wani daga cikin waɗannan abubuwa, za su ƙazantu?” Firistoci suka amsa, suka ce, “I, zai ƙazantu.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Sai kuma Haggai ya ce, “Idan wanda ya ƙazantu ta wurin taɓa gawa, ya taɓa ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa, wannan zai sa abin ya ƙazantu?” Sai firistoci suka ce, “Wannan zai sa abin ya ƙazantu!”

Viz kapitola kopírovat




Haggai 2:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy