Haggai 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 A ranar ashirin da huɗu ga watan tara, a shekara ta biyu ta mulkin Dariyus, maganar Ubangiji ta zo wa annabi Haggai cewa, Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki10 A rana ta ashirin da huɗu ga watan tara a shekara ta biyu ta sarautar Dariyus, Ubangiji kuma ya yi magana da annabi Haggai ya ce, Viz kapitola |