Online Bible

- Reklamy -




Haggai 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Na kawo fări a ƙasar, da a kan duwatsu, da a kan hatsi, da a kan dukan abin da yake tsirowa daga ƙasa, da a kan mutane, da a kan dabbobi da kuma a kan wahalar hannuwanku.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 Na kawo fari a kan ƙasa, da kan tuddai, da kan hatsi, da kan 'ya'yan inabi, da kan 'ya'yan zaitun, da kan dukan abin da yake tsirowa daga ƙasa, da kan mutane, da kan dabbobi, da kan ayyukansu.”

Viz kapitola kopírovat




Haggai 1:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy