Online Bible

- Reklamy -




Firistoci 1:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Sa’an nan ’ya’yan Haruna maza waɗanda suke firistoci za su shirya gunduwa-gunduwar haɗe da kan da kuma kitsen a kan itace mai cin wuta wanda yake a kan bagaden.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Su ɗibiya gunduwoyin, da kan, da kitsen bisa itacen da yake cikin wutar da take a kan bagaden.

Viz kapitola kopírovat




Firistoci 1:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy