Firistoci 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Zai ɗibiya hannunsa a kan hadaya ta ƙonawar, za a kuwa karɓa a madadinsa don a yi kafara dominsa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki4 Sai ya ɗibiya hannunsa a kan kan hadaya ta ƙonawar, za a karɓa masa, a kuwa yi masa gafara. Viz kapitola |