Online Bible

- Reklamy -




Ezra 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Duk inda akwai mutumin Yahuda da ya rage, sai mutanen da suke zama kusa da shi, su taimake shi da azurfa, da zinariya, da kaya, da kuma dabbobi, tare da kyautai na yardar rai saboda Gidan Allah wanda yake a Urushalima.’ ”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

4 A duk inda akwai wani Bayahude, sai mutanen wurin su taimake shi da azurfa, da zinariya, da kaya, da dabbobi, tare da waɗansu kyautai na yardar rai saboda Haikalin Ubangiji wanda yake a Urushalima.”

Viz kapitola kopírovat




Ezra 1:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy