Online Bible

- Reklamy -




Ezra 1:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Duk wanda yake nasa a cikinku bari Allahnsa yă kasance tare da shi, bari yă tafi Urushalima cikin Yahuda yă gina haikalin Ubangiji, Allah na Isra’ila, Allah wanda yake a Urushalima.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

3 Duk wanda yake na mutanensa da yake nan Ubangiji Allahnsa ya kasance tare da shi, bari ya haura zuwa can Urushalima ta ƙasar Yahuza don ya sāke gina Haikalin Ubangiji, Allah na Isra'ila, shi ne Allah wanda ake masa sujada a Urushalima.

Viz kapitola kopírovat




Ezra 1:3

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy